Kodjovi Albano "Nono" Koussou (an haife shi a ranar 22 ga watan Yunin 1992) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Togo wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya. [1]

Kodjovi Koussou
Rayuwa
Haihuwa Lomé, 7 ga Yuli, 1992 (31 shekaru)
ƙasa Jamus
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
TSV 1860 München II (en) Fassara2011-2014521
  TSV 1860 München (en) Fassara2012-201430
  FC Bayern Munich II (en) Fassara2014-2015140
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Sana'a gyara sashe

Kousso matashi ne daga 1860 Munich, wanda ya fi buga wasa a kungiya ta biyu. Bayan kwangilarsa ba a kara a shekarar 2014 ya sanya hannu tare da abokin hamayyar birnin Bayern Munich II. Sai bayan shekara guda, ya sake barin Bayern Munich II.[2] Bayan shekara guda ba tare da kulob ba, ya sake komawa 1860 Munich II a shekarar 2016.[3]

Rayuwa ta sirri gyara sashe

Ya kuma rike da shaidar zama dan kasar Jamus.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. 1860-Profi Koussou verletzt abgereist - Diagnose steht fest‚ focus.de, 29 June 2017
  2. "Vogel: 'Der erste Eindruck ist super' " [Vogel: 'The First Impression is Great'] (in German). FC Bayern Munich. 10 June 2015. Retrieved 17 November 2015.
  3. "1860 II: Koussou kehrt zurück - viele Jugendspieler befördert" [Koussou returns – Many youngsters promoted] (in German). Fussball Vorort. 31 May 2016. Retrieved 1 June 2016.
  4. "Kodjovi Koussou" (in German). kicker.de. Retrieved 17 November 2015.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Kodjovi Koussou at fussballdaten.de (in German)
  • Kodjovi Koussou at Soccerway