Kirsten Beckett (an haife shi ranar 5 ga watan Maris ɗin 1996) ɗan wasan motsa jiki ne na Afirka ta Kudu. Ta kasance cikin tawagar Afirka ta Kudu a shekarar 2014 Commonwealth Games.[1]

Kirsten Beckett
mutum
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Afirka ta kudu
Suna Kirsten
Sunan dangi Beckett
Shekarun haihuwa 5 ga Maris, 1996
Wurin haihuwa Johannesburg
Harsuna Turanci
Sana'a artistic gymnast (en) Fassara
Wasa artistic gymnastics (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-29. Retrieved 2023-03-29.