Khamisu Ahmed Mailatantarki
Khamisu Ahmed Mailatantarki tsohon Dan Majalisa tarayya me wakiltar mazabar Gombe/Kwami/Funakaye a Jahar Gombe[1]. Ya kasance dan majalisa daya kafa tarihi a nahiyar arewa maso gabashin Najeriya a shekarar 2011, inda ya fi kowani dan majalisa kuri'u[2]. Mailatantarki shine wanda ya samar da Mailatantarki Football Care Academy[3][4][5].
Khamisu Ahmed Mailatantarki | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Tarihin Siyasa
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ https://tribuneonlineng.com/former-reps-member-ahmed-mailantarki-joins-gombe-2019-guber-race/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-10-07. Retrieved 2022-10-24.
- ↑ https://thenationonlineng.net/mailantarki-fc-lifts-u-19-dana-cup-in-denmark/
- ↑ https://leadership.ng/mailantarkis-football-academy-arrives-copenhagen-for-pre-season-tourney/
- ↑ https://thenationonlineng.net/garba-brings-midas-touch-to-mailantarki-cfa/
- ↑ https://www.premiumtimesng.com/regional/nnorth-east/528449-gombe-politics-ex-rep-quits-apc.html
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-10-07. Retrieved 2022-10-24.