Khalil bin Yahaya ɗan siyasan ƙasar Malaysia ne wanda ya yi aiki a matsayin memba na Majalisar Dokokin Jihar Perak (MLA) na Kubu Gajah tun daga watan Mayun 2018. Ya yi aiki a matsayin Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Perak daga watan Mayun 2020 zuwa cire shi daga muƙamin a watan Disambar 2022. Shi memba ne na Jam'iyyar cikin Musulunci ta Malaysia (PAS), wata jam'iyya ce ta haɗin gwiwar Perikatan Nasional {PN}.

Khalil Yahaya
Rayuwa
Haihuwa Perak (en) Fassara
ƙasa Maleziya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Takadda akan khalil yahaya

Sakamakon Zaɓe

gyara sashe
Perlis State Legislative Assembly[1][2]
Year Constituency Votes Pct Opponent(s) Votes Pct Ballots cast Majority Turnout
2018 N06 Kubu Gajah, P056 Larut Khalil Yahaya (<b id="mwMA">PAS</b>) 5,786 44.29% Saliza Ahmad (UMNO) 5,606 42.92% 13,063 180 78.92%
Mat Supri Musa (BERSATU) 1,671 12.79%
2022 rowspan="3" Samfuri:Party shading/Perikatan Nasional | Khalil Yahaya (<b id="mwSg">PAS</b>) 9,868 59.16% Osman Ahmad (UMNO) 5,546 33.25% 16,681 4,322 78.10%
Rusli Bakar (AMANAH) 1,188 7.12%
bgcolor="Samfuri:Party of Homeland's Fighters/meta/shading" | Fuaddin Kamaruddin (PEJUANG) 79 0.47%

Manazarta

gyara sashe
  1. "SEMAKAN KEPUTUSAN PILIHAN RAYA UMUM KE - 14" (in Malay). Election Commission of Malaysia. Archived from the original on 13 September 2020. Retrieved 17 May 2018.CS1 maint: unrecognized language (link) Percentage figures based on total turnout.
  2. "The Star Online GE14". The Star. Retrieved 24 May 2018. Percentage figures based on total turnout.