Kgotso Moleko (an haife shi a ranar 27 ga watan Agusta shekara ta 1989) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron baya na dama ga Amazulu a rukunin Premier na Afirka ta Kudu . [1] [2]

Kgotso Moleko
Rayuwa
Haihuwa Bloemfontein, 27 ga Augusta, 1989 (34 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bloemfontein Celtic F.C.2000-2012410
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Kaizer Chiefs2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 18

Manazarta gyara sashe

  1. "ABSA Premiership 2012/13 - Kgotso Moleko Player Profile - MTNFootball". Archived from the original on 2 November 2012. Retrieved 14 October 2012.
  2. "Moleko and Ekstein: AmaZulu sign former Kaizer Chiefs players | Goal.com". www.goal.com. Retrieved 2021-12-08.