Kenza Allaoui (an haife ta a ranar 2 ga watan Nuwamba shekara ta 1999) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Maroko da aka haifa a Faransa wacce ke taka leda a matsayin 'dan wasan tsakiya a kungiyar mata ta Division 2 VGA Saint-Maur da kuma tawagar mata ta ƙasar Marok.

Kenza Allaoui
Rayuwa
Haihuwa Vitry-sur-Seine (en) Fassara, 2 Nuwamba, 1999 (24 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Rayuwa ta farko gyara sashe

An haifi Allaoui a Vitry-sur-Seine .

Ayyukan kulob din gyara sashe

Allaoui ya buga wa US Orléans, Troyes AC da Saint-Maur a Faransa.

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Allaoui ta fara buga wa Morocco wasa a ranar 30 ga watan Nuwamba 2020.[1]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. Duret, Sébastien (3 December 2020). "Amicaux - Double succès du BRESIL et du GHANA, les USA battent les PAYS-BAS, la ZAMBIE victorieuse au CHILI". Footofeminin.fr (in Faransanci). Retrieved 19 May 2021.