Keita Fanta
Keita Fanta | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 8 Mayu 1981 |
ƙasa | Senegal |
Mutuwa | Rabat, 30 Oktoba 2006 |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Fanta Keita (an haifeta ranar 8 ga watan Mayu shekarar 1981-30 Oktoba shekarar 2006)[1] 'yar wasan Judoka ce ta kasar Senegal. [2] Ta kasance zakarar yankin Afirka a shekarar 2005, kuma ta zama zakarar Senegal sau biyu, a shekarar 2000 da shekarar 2005.[3]
Mutuwa
gyara sasheKeita ta mutu sakamakon hatsarin horo (training).[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Keita Fanta Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Keita Fanta Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ "Fanta Keita - Athlete Bio" . JudoInside.com . 6 July 2019.
- ↑ "Fanta Keita - Athlete Bio" . JudoInside.com . 6 July 2019. Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Fanta keita Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.