Kehinde Fadipe (an haife shi ranar 17 ga watan Yuni, 1983). Ƴan wasan kwaikwayo ce ta ƙasar Birtaniya. Kuma yar Nigeria. Jinsin yarbawa.

Kehinde Fadipe
Rayuwa
Haihuwa Port Harcourt, 17 ga Yuni, 1983 (40 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Royal Academy of Dramatic Art (en) Fassara 2009) Bachelor of Arts (en) Fassara : acting (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a Jarumi da darakta
IMDb nm4383191

Farkon Rayuwa da Karatu gyara sashe

An haifi Kehinde Fadipe a asibitin St Mary, na Landan a shekarar 1983.

Ta sami BA (Hons) a cikin Adabin Turanci & Harshe kafin ta yi digiri na biyu a Royal Academy of Dramatic Art wanda ta kammala a shekarar 2009.

Aikin fim gyara sashe

Babbar rawar da ta taka ita ce a shekarar 2009 lokacin da ta fito a cikin wasan kwaikwayon Lynn Nottage na Ruined wadda ta ci kyautar Pulitzer. Labarin Nottage ta ta'allaka ne da cin zarafin mata ta hanyar lalata a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo.

A shekarar 2011 ta shiga wani bangare a labarin laifin gidan talabijin na BBC The Body Farm wanda ya samo asali ne daga littafin Patricia Cornwell na 1994 The Body Farm. Ta shiga cikin tsari na uku na wasan kwaikwayo na samari na Misfits inda ta buga Melissa wacce ta kasance takwara ta mata ta halayen maza Curtis. Nathan Stewart-Jarrett ne ya buga Curtis.

A shekarar 2013 gidan talabijin din Channels TV Metrofile ya dauke ta kuma aka raba aurenta da Wole Olufunwa. [1]

Manazarta gyara sashe