Kefee Obareki Don Momoh (1980 - 2014), wacce aka fi sani da Kefee, mace ce mawakin bishara a Najeriya.

Kefee
Rayuwa
Cikakken suna Kefee Obareki Don Momoh
Haihuwa Sapele (Nijeriya), 5 ga Faburairu, 1980
ƙasa Najeriya
Mutuwa Los Angeles, 13 ga Yuni, 2014
Yanayin mutuwa  (lung disease (en) Fassara)
Karatu
Makaranta Jami'ar Benin
Sana'a
Sana'a mawaƙi da mai rubuta kiɗa
Sunan mahaifi rory da Kafee
Artistic movement gospel music (en) Fassara
Kayan kida murya
Kefee

Mutuwa da binnewa

gyara sashe

Kefee Obareki Don Momoh ta rasu ne a wani asibiti da ke Los Angeles, California a ranar 12 ga watan Yuni, 2014. Ta yi kwana goma sha biyar cikin suma.

An yi jana'izar ta a ranar Juma'a 11 ga watan Yuli, 2014 a mahaifarta ta Okpara Inland, karamar hukumar Ethiope ta Gabas a jihar Delta, Najeriya.

Hakanan a ranar 11 ga Yuli, 2014, wani malamin addinin Najeriya Isaiah Ogedegbe ya rubuta waka game da Kefee don yabon rayuwarta.[1][2]

A ranar 29 ga Satumba, 2022, Isaiah Ogedegbe ya sake rubuta wata waka game da Kefee.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kefee for burial today". Sky Gate News. 11 July 2014. Retrieved 19 June 2023.
  2. Essang, Essang (11 July 2014). "Kefee for burial today". Plus Naija. Archived from the original on 23 September 2015. Retrieved 19 June 2023.
  3. Isaiah Ogedegbe (29 September 2022). "POEM: Kefee Obareki Don Momoh -By Isaiah Ogedegbe". Opinion Nigeria. Archived from the original on 11 October 2022. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.