Kefas Japhet
Kefas Japhet ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka yana matsayin shugaban masu rinjaye, mai wakiltar mazaɓar Gombi a majalisar dokokin jihar Adamawa. [1] [2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Opejobi, Seun (2022-09-13). "Adamawa Assembly names new Majority leader". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
- ↑ DailyTimesNGR (2023-12-19). "Appeal Court to decide Hon. Japheth Kefas' fate Friday". DAILY TIMES Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.