Kasuwar Ebute Ero
kasuwa a kudu maso yammacin Najeriya
Kasuwar Ebute Ero kasuwa ce da ke garin Ebute Ero a jihar Legas a Najeriya.[1] Kasuwar Ebute Ero tana kudu da Makoko, kusa da Dandalin Brown.[2]
Kasuwar Ebute Ero | ||||
---|---|---|---|---|
kasuwa | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Legas |
Kasuwar tana ɗaya daga cikin mafi tsufa kuma kasuwa mafi girma a Najeriya.[3]
A cikin watan Janairun 2013, an gano wani dutse mai ban mamaki mai rubutun Larabci a kasan kasuwa.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ The Oxford Encyclopedia of Economic History. google.co.uk . 2003. ISBN 9780195105070
- ↑ Udo, Reuben K. (1970). "Geographical Regions of Nigeria". google.co.uk
- ↑ Mobile Transactions Architecture: Lagos---rethinking the Drive Through Market. google.co.uk. ISBN 9781109213461
- ↑ "Mysterious Arabic inscription causes commotion in Lagos". Vanguard News.