Karimu Young (an haife shi ranar 21 ga watan Maris, 1942). ɗan damben Najeriya ne. Ya yi gasa a wasannin bazara na 1960 da wasannin Olympics na bazara na 1964. A wasannin Olympics na bazara na 1964, ya ci Cherdchai Udompaichitkul da Brunon Bendig, kafin ya sha kashi a hannun Washington Rodríguez.

Karimu Young
Rayuwa
Haihuwa Ilorin, 21 ga Maris, 1942 (82 shekaru)
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara
Tsayi 165 cm

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin waje

gyara sashe