Karim Fouad

Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ɗan ƙasar Misra.

Karim Fouad Abdel Hamid Mahmoud (an haife shi ranar 1 ga watan Oktoba, 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar Al Ahly.[1] [2] [3][4]

Karim Fouad
Rayuwa
Haihuwa Mansoura (en) Fassara, 1 Oktoba 1999 (25 shekaru)
ƙasa Misra
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Daraja da nasarori

gyara sashe

Al Ahly

Manazarta

gyara sashe
  1. https://int.soccerway.com/players/karim--fouad/597554/
  2. https://www.nbcolympics.com/news/tokyo-olympics-mens-soccer-preview-group-c-spain-argentina-egypt-australia
  3. https://www.skysports.com/football/news/11095/12356355/football-at-olympics-tokyo-2020-which-premier-league-stars-are-heading-to-the-games
  4. Ben Grounds (15 July 2021). "Football at Olympics Tokyo 2020: Which Premier League stars are heading to the Games?". SkySports. Retrieved 17 July 2021.