Karaj
Karaj (da Farsi: کرج) birni ne, da ke a yankin Alborz, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Karaj tana da yawan jama'a 1,592,492. An gina birnin Karaj kafin karni na talatin kafin haihuwar Annabi Issa.
Karaj | ||||
---|---|---|---|---|
کرج (fa) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Iran | |||
Province of Iran (en) | Alborz Province (en) | |||
County of Iran (en) | Karaj County (en) | |||
District of Iran (en) | Central District (en) | |||
Babban birnin |
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,592,492 (2016) | |||
• Yawan mutane | 9,830.2 mazaunan/km² | |||
Harshen gwamnati | Farisawa | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 162 km² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Karaj River (en) | |||
Altitude (en) | 1,341 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 26 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | karaj.ir |
Hotuna.
gyara sashe-
Filin wasan kwallon kafa na Enghelab, Karaj
-
Soleymaniyeh Palace
-
Jami'ar Karaj
-
Wurin shakatawa na Chamran, Karaj
-
Filin jirgin Sama na Payam, Karaj
-
Tashar Jirgin Kasa ta Karaj
-
Nike mall, Karaj
-
Zoology_museum-Tehran_University_(Karaj_Campus)
-
Masallacin Imam Hasan, Karaj
-
Spring in Karaj
-
Shah Abbasi Caravanserai of Karaj
-
Autum in Karaj