Kamfanin Kula da Fansho na AIICO

AIICO Pension Managers Limited kamfani ne mai sarrafa kuɗaɗen fansho a Najeriya. Wani kamfani ne mai kashi 65 na hannun jari daga kamfanin inshora na AIICO, wani kamfani dake hidima kan inshora a Najeriya.

Kamfanin Kula da Fansho na AIICO
Bayanai
Iri kamfani
Masana'anta insurance (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 2005

Ya zuwa 31 ga watan Decemban 2015, kamfanin na da kadarori NGN:1,337,546,000, da kuma kuɗaɗen masu saka hannun jari NGN:1,275,178,000. Ya zuwa Septemban 2016, kamfanin na da kostomomi kusan 200,000 kuma ta na da rarar kudi naira biliyan NGN:60.

An kafa AIICO Pension Managers Limited a cikin Fabrairu 2005. A watab Afrilu 2006 an ba kamfanin lasisi don yin aiki a matsayin mai kula da kuɗaɗen fansho (PFA). A cikin watan Agustan 2016, don cika shekaru 10 a cikin kasuwanci, kamfanin ya nada 'yar wasan Nollywood Joke Silva a matsayin jakadiyar talla, don haɓaka harkoki da samfuran kamfanin.

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe