Kamaluddin Ahmed
Kamaluddin Ahmed (an haifeshi a ranar 15 ga watan Agusta shekarata alif 1930 zuwa ranar 1 ga watan Satumba shekarata alif 2018) ɗan siyasan Indiya ne. Ya kasance shugaban jam'iyyar siyasa ta Indian National Congress har zuwa shekara ta 2000, lokacin da ya bar jam'iyyar ya koma Bharatiya Janata Party. Shi ne karamin ministan kwadago na jihar, kayan farar hula da rarraba jama'a kuma Karamin Ministan Kasuwanci a Gwamnatin Indiya daga watan Yunin shekara ta 1991 zuwa watan Satumban shekara ta alif dubu daya da dari tara da casa’in da hudu 1994.
Kamaluddin Ahmed | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
2 Disamba 1989 - 13 ga Maris, 1991 Election: 1989 Indian general election (en)
District: Hanamkonda Lok Sabha constituency (en)
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Warangal (en) , 15 ga Augusta, 1930 | ||||||
ƙasa |
Indiya British Raj (en) Dominion of India (en) | ||||||
Mutuwa | 1 Satumba 2018 | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa |
Bharatiya Janata Party (en) Indian National Congress (en) |
An haife shi a Warangal a shekara ta 1930, Ahmed yayi karatu a Jami'ar Osmania. An fara zaɓen shi zuwa Lok Sabha a shekara ta 1980 daga mazabar Warangal a jihar Andhra Pradesh. An sake zaɓen shi zuwa 9th, 10th da 11th Lok Sabha daga Hanamkonda a Andhra Pradesh. Ya mutu a ranar 1 ga watan Satumba shekara ta 2018 saboda dalilai na halitta.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hashmi, Rasia (2018-09-02). "Mohammed Kamaluddin Ahmed, ex-minister & ex-ambassador, passes away". The Siasat Daily (in Turanci). Retrieved 2019-03-14.