Kalzeubet Pahimi Deubet (an haife shi 1 ga Janairu 1957) ɗan kasuwa ne ɗan Chadi kuma ɗan siyasa wanda ya riƙe firaministan Chadi daga Nuwamban shekarar 2013 zuwa Fabrairu 2016.

Kalzeubet Pahimi Deubet
Prime Minister of Chad (en) Fassara

21 Nuwamba, 2013 - 15 ga Faburairu, 2016
Djimrangar Dadnadji (en) Fassara - Albert Pahimi Padacké
Rayuwa
Haihuwa Lac Léré Department (en) Fassara, 1 ga Janairu, 1957 (66 shekaru)
ƙasa Cadi
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Patriotic Salvation Movement (en) Fassara
Kalzeubet Pahimi Deubet

Farkon rayuwa da aiki gyara sashe

Deubet shi ne shugaban masarautar auduga mallakar jihar.  ]

Siyasa gyara sashe

Deubet ya yi aiki a cikin gwamnati a matsayin Ministan Ma'aikata da Ministan Sadarwa. Bayan murabus ɗin Firayim Minista Djimrangar Dadnadji kan zarge zargen bayar da umarnin kame mutane ba bisa an naɗa Deubet a matsayin Firayim Minista a ranar 21 ga Nuwamban shekarata 2013.

Deubet ya yi murabus a ranar 13 ga Fabrairu shekarar 2016 kuma Shugaba Idriss Déby ya naɗa Albert Pahimi Padacké don maye gurbinsa. [1][2][3][2][4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Chad appoints new prime minister two months before election", Reuters, 13 February 2016.
  2. 2.0 2.1 Nako, Madjiasra (2013-11-21). "Chad's president appoints economist as PM after government quits". Reuters. Archived from the original on 2015-09-27. Retrieved 2013-12-01.
  3. "Chad PM offers resignation after arbitrary arrest claims". News.yahoo.com. 2013-11-21. Retrieved 2013-12-01.
  4. "Chad appoints new prime minister two months before election", Reuters, 13 February 2016.