Kada City Football Club kungiyar kwallan kafa ne a Nijeriya kwallon kafa kulob na birni a Kaduna a halin yanzu gasar a karo na biyu bene na Najeriya kwallon kafa league, Nigeria National League

Kada City F.C.
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Najeriya

Tarihi gyara sashe

Kada city Fc klub dn garin an kirkireshi ne domin bunkasa cigaban kwallon kafa a cikin jihar kaduna. Sunyi bikin bayyana su a hukumance a cikin watan Fabrairun 2018.

Kada City ta samu nasarar buga wasan share fagen shiga gasar cin kofin Najeriyar na shekarar 2018 a kan Bendel Insurance FC kuma ta fara buga gasar Firimiya ta Najeriya a karon farko a shekarar 2019.

Kungiyar yanzu gyara sashe

Kamar yadda na 11 watan Fabrairu 2019  

No. Pos. Nation Player
3   NGA Promise Onuh
4 DF   NGA Ekene Obi
5   NGA Osita Egbo
6   NGA Pascal Eze
7   NGA Anayo Iwuala
8   NGA Nura Mohammed
11 DF   NGA Papa Idris
12   NGA Felix Benjamin
13 MF   GHA Richard Yamoah
14   NGA Jamilu Coker
15   NGA Kabiru Adewale
No. Pos. Nation Player
17   NGA Anayo Iwuala
18   NGA Abdulakeem Adeyemo
19   NGA Sadiq Suleiman
22 GK   NGA Bobai Daniel
23   NGA Anthony Micheal
24   NGA Ozor P. Felix
30 GK   NGA Ndukauba Sochima
31   NGA Kabiru Sanusi
32 DF   NGA Solomon Kantoma
37   NGA Kingsley Ezeali
40   NGA Shola Collins

Manazarta gyara sashe