Kabsa
Kabsa shine abincin Saudiyya na ƙasar . Abincin ne da ake yi da shinkafa da nama, dafa shi daban ko tare. Ana iya yin shi da kayan ƙamshi da naman raƙumi, rago, kaza ko kifi. Yawanci ana cin sa ne da rana wani lokaci kuma don abincin dare. Kabsa galibi abinci ne ga rukunin mutane. Ana amfani da kabsa a kan madafan abincin ƙarfe da aka ɗora a ƙasa kuma mutane suna cin abinci da hannun dama, duk da cewa ana iya amfani da cokali A Saudiyya akwai hanyoyi daban-daban na yin kabsa. Ana kuma cin Kabsa a wasu kasashen Gabas ta Tsakiya kamar su Kuwait, Bahrain da sauran kasashen yankin Tekun Fasha.
Kabsa | |
---|---|
rice dish (en) | |
Kayan haɗi |
shinkafa kirfa Black lime (en) albasa bay leaf (en) cardamom (en) nutmeg (en) nama tumatur |
Kayan haɗi | shinkafa |
Tarihi | |
Asali | Yemen |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.