Kabala West
Unguwa ne a Kaduna, jihar Kaduna, Najeriya
Kabala West, wani yanki ne a cikin garin Kadunan za Najeriya. Lambar Zip ita ce 800263. Ƙungiya ce a garin Kaduna kuma tana ƙarƙashin ƙaramar hukumar Kaduna ta Kudu a jihar Kaduna.
Kabala West | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | administrative territorial entity (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.