Justin Lamar Anderson (an haife shi ranar 19 ga watan Nuwamban shekara ta alif dari tara da casa'in da uku miladiyya 1993). Ƙwararren dan wasan kwallon kwando ne na Amurka. Ya buga wasan kwando na kwaleji a Virginia Cavaliers kafin a zaɓe shi acikin jerin 'yan wasan kasa da 21 na gaba daya a cikin daftarin NBA na 2015 ta Dallas Mavericks.[1][2] Bayan ya kwashe shekara daya da rabi tare da Mavericks, an yi cinikin Anderson da Philadelphia 76ers a watan Fabrairu 2017. Acikin watan Yulin 2018, ya koma kungiyar Atlanta Hawks, sannan yayi wasa ga Brooklyn Nets a shekara ta 2020.

Justin Anderson (basketball)
Rayuwa
Haihuwa Montross (en) Fassara, 19 Nuwamba, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Montrose Christian School (en) Fassara
University of Virginia (en) Fassara
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Texas Legends (en) Fassara2015-2016
Dallas Mavericks (en) Fassara-
Virginia Cavaliers men's basketball (en) Fassara2012-2015
Draft NBA Dallas Mavericks (en) Fassara
 
Muƙami ko ƙwarewa shooting guard (en) Fassara
Nauyi 228 lb
Tsayi 198 cm
Justin Anderson
Justin Anderson

Farkon Rayuwa

gyara sashe

Anderson ya kasance ɗa ga Kim da Edward Anderson II. Yana da 'yar uwa Eurisha, da kuma wa Edward III, wanda ke wasan kwallon kwando a Jami'ar Mary Washington.[3]

Wasan kwando

gyara sashe
 
Justin Anderson (basketball)

Anderson ya halarci makarantar Montrose Christian School inda yake da matsaikin point 17.8, 4.7 rebounds, agaji 3.0, 1.8 steals da kuma kariya 1.6 dangane da wasanni sannan kuma ya lashe lambobin yabo da dama, daga cikinsu akwai, dan wasa na musamman na shekara wato Gatorade Maryland Boys Basketball Player of the Year. Ya kasance daga cikin 'yan wasa 100 na saman jadawalin ESPN da kuma Rivals.com.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "MAVS SELECT JUSTIN ANDERSON 21ST, SATNAM SINGH 52ND IN NBA DRAFT". Mavs.com. June 25, 2015. Archived from the originalon June 27, 2015. Retrieved June 27, 2015.
  2. "Mavericks select Justin Anderson with No. 21 pick in 2015 NBA draft". SI.com. Sports Illustrated. June 25, 2015. Retrieved June 25, 2015.
  3. 3.0 3.1 "Justin Anderson bio". VirginiaSports.com. Retrieved November 21, 2015.