Juma'a
(an turo daga Jumma'a)
Juma'a (ko Jumma'a): rana ce daga cikin ranakun mako guda bakwai. Daga ita sai ranar Asabar gabaninta kuma akwai ranar alhamis. Ranar Juma'a dai musamman a ƙasashen musulunci ana kiranta da babbar rana ko karamar idi inda wasu ke kiranta da ranar idi, wannan yasa ake yi kwalliya, ziyara, yin abinci na musamman da shagulgula duk saboda mahimmancin wannan ranar saboda babban rana ce.
Juma'a | |
---|---|
day of the week (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | non-holiday (en) , Rana da ranar hutu |
Bangare na | mako |
Suna saboda | Frigg (en) , Venus (en) , biyar, shida da Metal (en) |
Mabiyi | Alhamis |
Ta biyo baya | Asabar |
Hashtag (en) | FridayFeeling da FridayMotivation |
Code (en) | C |
Series ordinal (en) | 5 da 6 |
Ranar ne aka hallita Dan Adam
Kuma ranan be za ai tashin alkiyama