Joyce Kakuramatsi Kikafunda Malama ce kuma 'yar diflomasiyar Uganda ce kuma masaniya a fannin ilimi wacce ta yi aiki a matsayin Babbar Kwamishiniya a Uganda zuwa Burtaniya tun a shekarar 2013.[1] Farfesa ce a fannin aikin gona da kimiyyar abinci a Jami'ar Makerere, ta tsunduma cikin ayyukan kawar da talauci da rage rashin abinci mai gina jiki ga yara.[2] Ta kuma kasance mamba a kwamitin amintattu na Cibiyar Binciken Shinkafa ta Duniya daga shekarun 2010-2015.[3]

Joyce Kakuramatsi Kikafunda
Rayuwa
Haihuwa Bushenyi (en) Fassara, 1950s (64/74 shekaru)
ƙasa Uganda
Karatu
Makaranta University of Reading (en) Fassara 1993) Doctor of Philosophy (en) Fassara : Kimiyar abinci
Jami'ar Makerere Digiri : noma
University of Saskatchewan (en) Fassara master's degree (en) Fassara : Kimiyar abinci
Makarantar Sakandare ta Gayaza
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a high commission (en) Fassara da university teacher (en) Fassara
Employers Jami'ar Makerere

Manazarta

gyara sashe
  1. "Uganda UK Convention, welcome Prof Kikafunda Uganda's new High Commissioner to London". ugandanconventionuk.org. UK - Ugandan Trade & Investment Forum. September 3, 2013. Archived from the original on June 3, 2023. Retrieved September 4, 2013. On behalf of all the Ugandan Convention UK we welcome Professor Joyce Kikafunda Uganda’s new High Commissioner to London.
  2. Arthur Baguma (March 7, 2010). "Joyce Kikafunda: Mother of Uganda's food science studies". newvision.co.ug. New Vision - Uganda's Leading Daily. Archived from the original on July 15, 2015. Retrieved September 4, 2013.
  3. "IRRI trustees seek solutions; meeting concludes with a Blessing". irri.org. The International Rice Research Institute. October 23, 2015. Retrieved October 23, 2015.[permanent dead link]