Joseph Tchao Kokou
Joseph Tchao Kokou (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu 1990 a Kpalimé) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Togo, wanda ke bugawa ASKO Kara wasa. [1]
Joseph Tchao Kokou | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kpalimé, 1 ga Janairu, 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Togo | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 1 |
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheShi memba ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Togo,[2] wanda ya sami kiransa na farko a watan Yuni 2006 don neman cancantar zuwa gasar cin kofin Afirka na shekarar 2008 [3] kuma ya gabatar da ƙungiyar a gasar UEMOA 2007.[4] Ya buga wasansa na farko a ranar 6 ga watan Nuwamba 2009 da kungiyar kwallon kafa ta Bahrain.[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Joseph Tchao Kokou - Goal.com" . Goal.com (in German). Retrieved 2018-05-22.
- ↑ "FIFA-Turniere Spieler & Trainer - Tchao Joseph KOKOU" . FIFA.com (in German). Archived from the original on April 6, 2012. Retrieved 2018-05-22.
- ↑ "RFI - Les sélections pour la 5e journée éliminatoire de la CAN". Archived from the original on 2018-05-22. Retrieved 2023-04-08.
- ↑ "Tournoi de l'UEMOA 2007" . RSSSF. Retrieved 2018-05-22.
- ↑ Photo from AP Photo [permanent dead link ]