Joris Chotard (An haifeshi ranar 24 ga Satumba, Shekara ta 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Faransa wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Ligue 1 Montpellier.

Joris Chotard
Rayuwa
Haihuwa Orange (en) Fassara, 24 Satumba 2001 (22 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Montpellier Hérault Sport Club (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.79 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe