Jordan Chipangama (an haife shi a ranar 12 ga watan Nuwamba 1988) ɗan wasan tseren nesa ne na ƙasar Zambiya wanda ya ƙware a tseren marathon.[1] Ya fafata ne a gasar tseren gudun fanfalaki ta maza a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 inda ya kare a matsayi na 93 da lokacin 2:24:58.[2] Chipangama ya halarci kwaleji a Amurka.[3] A koleji, ya yi takara don Kwalejin Arizona ta central da Jami'ar Arewacin Arizona.[4]

Jordan Chipangama
Rayuwa
Haihuwa Lusaka, 12 Nuwamba, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Zambiya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marathon runner (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 53 kg
Tsayi 173 cm

Manazarta gyara sashe

  1. Jordan Chipangama at Olympics at Sports- Reference.com (archived)
  2. "Jordan Chipangama" . Rio 2016 . Archived from the original on 26 August 2016. Retrieved 21 August 2016.
  3. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Jordan Chipangama Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  4. "Jordan Chipangama - Cross Country" .