Joke Muyiwa
Joke Muyiwa ƴar wasan fina-finan Najeriya ce kuma ma’aikaciyar ilimi a jami’ar Olabisi Onabanjo a sashin wasan kwaikwayo.[1] Ta lashe lambar yabo ta 5 mafi kyawun fina-finan Nollywood saboda rawar da ta taka a fim mai suna Ayitale , wanda Femi Adebayo ya shirya kuma ya ba da umarni.[2]
Joke Muyiwa | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Joke Muyiwa |
Haihuwa | 21 ga Maris, 1963 (61 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Ibadan Jami'ar Obafemi Awolowo Redeemer's University (en) |
Matakin karatu |
Digiri master's degree (en) doctorate (en) |
Harsuna |
Turanci Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da malamin jami'a |
Employers | Jami'ar Olabisi Onabanjo |
Kyaututtuka | |
IMDb | nm2834733 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "with just 1500 naira, I will look good, Joke Muyiwa". Nigerian Newspaper. Archived from the original on June 20, 2015. Retrieved June 19, 2015.
- ↑ "BON Awards 2013 Winners". bonawards.com. Archived from the original on January 31, 2014. Retrieved June 19, 2015.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheJoke Muyiwa on IMDb