Johnny Hallyday
Johnny Hallyday (lafazi : [joni alidai] ; an haife shi a birnin Paris, Faransa, a ranar 15 ga watan Yuni 1943 - ya mutu a Marnes-la-Coquette, Faransa, a ranar 6 ga watan Disamba 2017) mawaƙin Faransa ne.
Johnny Hallyday | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Jean-Philippe Clerc |
Haihuwa | Gunduma ta 9 na Paris, 15 ga Yuni, 1943 |
ƙasa | Faransa |
Mutuwa | Marnes-la-Coquette (en) , 5 Disamba 2017 |
Makwanci | cemetery of Saint-Barthélémy (en) |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon huhun daji) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Léon Smet |
Abokiyar zama |
Sylvie Vartan (en) (12 ga Afirilu, 1965 - 5 Nuwamba, 1980) Babeth Étienne (en) (1 Disamba 1981 - 3 ga Faburairu, 1982) Adeline Blondieau (en) (9 ga Yuli, 1990 - 11 ga Yuni, 1992) Adeline Blondieau (en) (19 ga Afirilu, 1994 - 9 Mayu 1995) Laeticia Boudou (en) (25 ga Maris, 1996 - 2017) |
Ma'aurata |
Nathalie Baye (mul) Gisèle Galante (en) Sabina (en) Leah (en) |
Yara |
view
|
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, mai rubuta kiɗa, mawaƙi, recording artist (en) , ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin da chansonnier (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
Sunan mahaifi | Johnny Hallyday |
Artistic movement |
rock music (en) rock and roll (en) chanson (en) blues rock (en) country rock (en) French rock (en) pop music (en) sentimental ballad (en) blues (en) rhythm and blues (en) soul (en) country music (en) psychedelic rock (en) |
Yanayin murya | baryton-Martin (en) |
Kayan kida |
Jita murya |
Jadawalin Kiɗa |
Disques Vogue (en) Universal Music France (en) Warner Music Group PolyGram (mul) |
IMDb | nm0002776 |
Waƙa
gyara sasheShi ne ɗaya daga cikin shahararrun Faransa mawaƙa a ƙarni na ashirin. Ya shirya waƙoƙi kamar L'Idole des jeunes (Gumkin matasa, 1962), Noir c'est noir (Baƙi baƙi ne, 1966), Que je t'aime (Ina sonki sosai, 1969), Requiem pour un fou (Requiem domin mahaukaci, 1976) na Ma gueule (Fuskana, 1980).