John Martins (an haifeshi ranar 7 ga watan Oktoba, 1950) ɗan damben Najeriya ne. Ya yi gasa a gasar matsakaicin nauyi na maza a Gasar Wasannin bazara na 1980 . [1] A wasannin Olympics na bazara na 1980, ya sha kashi a hannun Peter Odhiambo na Uganda. [1]

John Martins (boxer)
Rayuwa
Haihuwa 7 Oktoba 1950 (73 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara
Tsayi 186 cm

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "John Martins Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 27 December 2018.