Joelma Patrícia da Cunha Viegas aka Cajó, (an haife ta a ranar 15 ga watan Oktoba 1986) 'yar wasan ƙwallon hannu ce daga Angola.[1] Ta taka leda a kungiyar kwallon hannu ta mata ta Angola, kuma ta halarci gasar kwallon hannu ta mata ta duniya a shekarar 2011 a Brazil da kuma gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012.[2] [3]

Joelma Viegas
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 15 Oktoba 1986 (37 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
C.D. Primeiro de Agosto (en) Fassara-
 

A matakin kulob din, tana buga wa kungiyar kwallon hannu ta Primeiro de Agosto ta Angola wasa a gasar kwallon hannu ta Angolan

Manazarta gyara sashe

  1. "XXI Women's World Championship 2013. Team Roster, Angola" (PDF). IHF . Archived from the original (PDF) on 7 December 2013. Retrieved 7 December 2013.
  2. "XX Women's World Handball Championship 2011; Brasil – Team Roaster Angola" (PDF). International Handball Federation . Retrieved 5 December 2011.
  3. "Joelma Viegas Bio, Stats, and Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Archived from the original on 2016-04-06. Retrieved 2016-05-10.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Joelma Viegas at Olympics.com

Joelma Viegas at Olympedia