Joe Orewa (an haife shi ranar 12 ga watan Yuni, 1960). ɗan damben Najeriya ne. Ya yi gasa a Gasar Wasannin bazara ta 1984 a Los Angeles, a cikin ajin bantamweight.

Joe Orewa
Rayuwa
Haihuwa 12 ga Yuni, 1960 (63 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Kyauta gyara sashe

Ya lashe lambar zinare a wasannin Commonwealth na 1982 a Brisbane.

Manazarta gyara sashe

 

Hanyoyin waje gyara sashe