Brisbane
Brisbane birni ne, da ke a ƙasar Asturaliya. Brisbane yana da yawan jama'a 2,408,223, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Brisbane a shekarar 1825 bayan haifuwan annabi Isah.
Brisbane | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Suna saboda | Brisbane River (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Asturaliya | ||||
State of Australia (en) | Queensland (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,706,966 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 171.05 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 15,826 km² | ||||
Altitude (en) | 0 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1824 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+10:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0721, 0722, 0723, 0724, 0725, 0726, 0727, 0729, 0730, 0731, 07321, 07322, 07323, 07324, 07325, 07326, 07327, 07329, 07330, 07331, 07332, 07333, 07334, 07335, 07336, 07337, 07339, 0734, 0735, 0737, 07381, 07382, 07383, 07384, 07385, 07386, 07387, 07389 da 0739 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | brisbane.qld.gov.au |
Hotuna
gyara sashe-
Albert Street, Brisbane 1883
-
Titin Sarauniya a Brisbane bayan ambaliyar Brisbane ta shekarar 1893.
-
Kofar shiga GOMA, Brisbane
-
Downtown, Brisbane
-
Dogayen gine-gine na birnin
-
Dakin taro na birnin Brisbane