João Vário
João Vário (Yuni 7, 1937 a Mindelo tsibirin São Vicente, Cape Verde – Agusta 7, 2007 a Mindelo tsibirin Cape Verde) marubuci ne ɗan ƙasar Cape Verdean, likita ne a fannin neurosurgeon, masanin kimiyya kuma farfesa. [1] [2] Sunan ya kasance sanannen wato João Manuel Varela. Sauran laƙabobinsa sun haɗa da Timóteo Tio Tiofe da GT Didial.
João Vário | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Mindelo (en) , 7 ga Yuni, 1937 |
ƙasa | Cabo Verde |
Mutuwa | Mindelo (en) , 7 ga Augusta, 2007 |
Karatu | |
Harsuna | Portuguese language |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, scientist (en) da maiwaƙe |
Ya karanci likitanci a jami'o'in Coimbra da Lisbon. Ya sami digiri na uku a Jami'ar Antwerp a Belgium. Ya kasance mai bincike kuma farfesa a fannin neuropathology da neurobiology. Ya koma garinsu Mindelo inda ya zauna har ƙarshen rasuwarsa.[3]
Ya kuma rubuta wakoki da dama. Ya rinjayi marubuta irin su Saint-John Perse, TS Eliot, Ezra Pound da Aimé Césaire.[2]
Ayyuka
gyara sashe- Exemplos 1-9 (Examples 1-9), volume that included General Example (Exemplo Geral), Relative Example (Exemplo Relativo), Dubious Example (Exemplo Dúbio) and Propriate Example (Exemplo Próprio).
- Cadernos de Notcha, under the pseudonym Timóteo Tio Tiofe
- Contos da Macaronésia ( Tales From Macaronesia )
- The State Impenitene On Fragility ( O Estado impenitente da Fragilidade ) under the pseudonym G. T. Didial
Manazarta
gyara sashe- ↑ Serrano (2007)
- ↑ 2.0 2.1 Cristóvão 2005
- ↑ Na morte de João Vário - Exórdio a um poema, por José Luiz Tavares". Expresso das Ilhas. 8 August 2007. Archived from the original on 10 August 2010. Retrieved 17 February 2016.