Jerome Nouhouaï Marubuci ne na ƙasar Benin. An haife shi a Abomey a shekarar 1973. Ya yi karatu a Jamus kuma a halin yanzu yana aiki a Cotonou. Yana daga cikin aikin ilimi na Caravane du livre a Afirka.

Jerome Nouhouaï
Rayuwa
Haihuwa 1973 (50/51 shekaru)
ƙasa Benin
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Marubuci

Nouhouaï ya rubuta litattafai guda biyu: Le piment des plus beaux jours (Le Serpent à Plumes, 2010) da La mort du lendemain (Presence Africaine, 2010).[1][2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Profile 1
  2. "Profile 2". Archived from the original on 2017-11-19. Retrieved 2024-03-09.