Jerin sunayen sarakunan jihar Bariba ta Kwande

Wannan shine jerin sunayen sarakunan jihar Bariba ta Kwande.[1]

Jerin sunayen sarakunan jihar Bariba ta Kwande
jerin maƙaloli na Wikimedia


Yankin da ke cikin Benin a yau.

Ana kiran sarkin Kouande da sunan "Bagana" ma'ana (Bull da harshen Ingilishi) ko Ƙaƙƙarfa da Yaren Hausa.

Banga = Sarki.

Lokaci Mai ci Bayanan kula
1709 Foundation of Kwanda state
1790 zuwa 1804 Woru Wari I Taburufa, Banga
1804 zuwa 1816 Woru Suru I Baba Tantame, Banga
1816 zuwa 1833 Soru I, Banga
1833 zuwa 1833 Bio Doko, Banga
1833 zuwa 1852 Buku Ya Dari Ginimu Siku, Banga
1852 zuwa 1883 Wonkuru Tabuko, Banga
1883 zuwa 1897 Woru Wari II, Banga
5 Maris 1898 zuwa 2 Mayu 1904 Suanru, Banga
Mayu 1904 zuwa Fabrairu 1929 Gunu Deke, Banga
9 Disamba 1929 zuwa 19 Janairu 1943 Woru Suru II, Banga
4 Satumba 1943 zuwa Yuli 1949 Soru II, Banga
1 Janairu 1950 zuwa 11 Yuli 1957 Woru Wari III Tunku Cessi, Banga
20 Janairu 1958 zuwa 1961 Imoru Dogo, Banga

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Benin traditional polities". Rulers.org. Retrieved 2014-06-18.