Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Malam Madori
(an turo daga Jerin Sunayen Mazabun karamar Hukumar Malam Madori)
Karamar Hukumar Malam Madori ta Jihar Jigawa Tanada Mazabu Goma Sha daya (11).[1]
- Arki,
- Dunari
- Fateka Akurya,
- Garin Gabas,
- Maira Kumi-bara Musa,
- Maka Ddari,
- Malam Madori
- Shaiya,
- Tagwaro,[2]
- Tashena,
- Tonikutara,
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-11-22. Retrieved 2022-11-22.
- ↑ https://www.manpower.com.ng/places/wards-in-lga/377/malam-madori