Jennifer Coopersmith
Jennifer Coopersmith (an haife ta a shekara ta alif dari tara da hamsin da biyar miladiyya 1955) masaniya ce a fannin kimiyya kuma mai zaman kanta da aka sani da littattafanta kan kimiyyar lissafi da tarihin kimiyyar lissafi.
Jennifer Coopersmith | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1955 (68/69 shekaru) |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | physicist (en) , Furogirama da university teacher (en) |
Rayuwa
gyara sasheCoopersmith 'yar asalin Cape Town, Afirka ta Kudu, inda aka haife ta a shekarar 1955. Bayan ta yi hijira zuwa Ingila tare da danginta a shekarar 1958, ta karanci ilimin kimiyyar lissafi a King's College London, inda ta yi digiri na farko da Ph.D. a fannin kimiyyar lissafi. Bayan binciken digiri na biyu a Jami'ar British Columbia a Kanada, da kuma matsayi na koyarwa na dan lokaci a Ingila da Ostiraliya, ta koma Faransa a shekarar 2015.[1]
Littattafai
gyara sasheCoopersmith ita ce marubuciyar:
- Energy, the Subtle Concept: The Discovery of Feynman’s Blocks, from Leibniz to Einstein (Oxford University Press, 2010)[2]
- The Lazy Universe: an introduction to the Principle of Least Action (Oxford University Press, 2017)[3]
Tana daya daga cikin masu fassara da masu gyara na Lazare Carnot's Essay on Machines in General (1786): Rubutu, Fassara da Sharhi (tare da Raffaele Pisano da Murray Peake, Springer, Logic, Epistemology, and the Unity of Science, vol. 47, 2021).
Manazarta
gyara sashe- ↑ Coopersmith, Jennifer, About, retrieved 2023-07-16
- ↑ Reviews of Energy, the Subtle Concept: Ashworth, Stephen H. (November 2011), Contemporary Physics, 52 (6): 608–609, doi:10.1080/00107514.2011.591502 Crystal, Lisa (April 2011), Physics Today, 64 (4): 61–62, doi:10.1063/1.3580497 Dickinson, M. (February 2011), Choice, 48 (6): 1124 Gross, Michael (December 2015), "Energy unleashed", Chemistry & Industry, 79 (12): 48–49, doi:10.1002/cind.7912_17.x – via The Wikipedia Library Kumar, Manjit (July 2010), "Elusive stuff", New Scientist, 207 (2769) – via The Wikipedia Library Misicu, Serban, zbMATH, Zbl 1237.80003 Noer, Richard (August 2011), Physics in Perspective, 13 (3): 379–380, doi:10.1007/s00016-011-0070-9 Smith, Billy R. (July 2011), American Journal of Physics, 79 (7): 788–790, doi:10.1119/1.3577954
- ↑ Reviews of The Lazy Universe: Giammanco, Andrea (November 2017), "Review", CERN Courier Gray, C. G. (May 2018), American Journal of Physics, 86 (5): 395–398, doi:10.1119/1.5024210 Gururajan, M. P. (November 2017), Contemporary Physics, 59 (1): 95–96, doi:10.1080/00107514.2017.1403477 Kauffman, George B. (July 2017), "Review", Fresno Community Alliance Van Domelen, D.J. (December 2017), Choice, 55 (4): 483