Jegbefumere Albert (an haife shi a ranar 27 ga watan Yuli 1981) ɗan damben Najeriya ne da ya fafata a rukunin masu nauyi/heavyweight [1] A gasar Olympics ta bazara ta 2000, Rudolf Kraj daga Jamhuriyar Czech ya doke Albert a wasan daf da na kusa da karshe. A gasar Commonwealth 2002 Jegbefumere Albert ya doke Joseph Lubega (Ugandan) a wasan karshe inda ya ci wa Najeriya lambar zinare.[2]

Jegbefumere Albert
Rayuwa
Haihuwa 27 ga Yuli, 1981 (42 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara
Nauyi 81 kg
Tsayi 195 cm

Manazarta gyara sashe

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Jegbefumere Albert". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 29 October 2012.
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Jegbefumere Albert". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 29 October 2012.