Jeff Gordon
Jeffery Michael "Jeff" Gordon[1] (an haife shi a Vallejo, Kalifoniya, Amurka, ranar 4 ga Agusta, 1971) tsohon mai tseren mota dan Amurka ne. Ya kasance sananne wanda yake tsere a cikin NASCAR Cup Series daga 1992 zuwa 2016 a ƙungiyar Hendrick Motorsports.
Jeff Gordon | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Vallejo (en) , 4 ga Augusta, 1971 (53 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Ingrid Vandebosch (en) (2006 - |
Karatu | |
Makaranta | Tri-West Hendricks High School (en) |
Sana'a | |
Sana'a | NASCAR team owner (en) , racing automobile driver (en) da mai sharhin wasanni |
Nauyi | 68 kg |
Tsayi | 1.73 m |
Employers |
3M (mul) Hendrick Motorsports (en) |
IMDb | nm0330298 |
jeffgordon.com |
Gordon a halin yanzu shine mai watsa shirye-shiryen talabijin na FOX NASCAR kai tsaye.
A lokacin tserensa a cikin NASCAR Cup Series, Gordon ya lashe lambobi hudu a 1995, 1997, 1998 da 2001.[2] Ya kuma samu nasarar lashe tsere 93.[3]
Gordon shima ya mallaki lambar mota ta 48 wacce Jimmie Johnson ya tuka wanda kuma ya lashe gasar 2006, 2007, 2008, 2009, 2010, 2013 da 2016.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ NNDB. "Jeff Gordon". Soylent Communications. Retrieved 2010-03-21.
- ↑ 25 highlights from Jeff Gordon's NASCAR Hall of Fame career. USA Today. Diakses 1 Februari 2019.
- ↑ "NASCAR Profile – Jeff Gordon". Turner Interactive. Retrieved 12 April 2010..
- ↑ Will Jeff Gordon Soon Be the Next Owner of Hendrick Motorsports? Richard Thopmson, Alt Driver. Diakses 1 Maret 2019.
Hanyoyin haɗin waje
gyara sasheWikimedia Commons has media related to Jeff Gordon. |