Jasmine Nwajei (an haife ta a 2 ga Fabrairun 1995) ƴar wasan ƙwallon kwando ta Nijeriya da First Bank BC da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya . [1]

Jasmine Nwajei
Rayuwa
Haihuwa Rockaway Park (en) Fassara, 2 ga Faburairu, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Najeriya
Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta Syracuse University (en) Fassara
Wagner College (en) Fassara
Murry Bergtraum High School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Syracuse Orange women's basketball (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa shooting guard (en) Fassara

Ta wakilci Najeriya a taron mata na shekarar 2019 . [2]

Manazarta

gyara sashe