Japie Motale an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu shekara ta 1979 [1] a Pretoria ) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu, wanda a ƙarshe ya taka leda a kulob din National First Division Thanda Royal Zulu a matsayin mai tsaron gida .

Japie Motale
Rayuwa
Haihuwa Pretoria, 1 ga Janairu, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Mamelodi Sundowns F.C. (en) Fassara1997-199810
SuperSport United FC1998-20031384
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu2002-200220
Black Leopards F.C. (en) Fassara2003-2004160
Moroka Swallows F.C. (en) Fassara2003-200330
Maritzburg United FC2004-2007551
Thanda Royal Zulu FC2007-2010340
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta gyara sashe

  1. "Japie Motale".