Jamui
Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan mutante a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a hasashen shekarar 2011 tanada jumullar mutane 1,760,405 .
Jamui | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Bihar | |||
Division of Bihar (en) | Munger division (en) | |||
District of India (en) | Jamui district (en) | |||
Babban birnin |
Jamui district (en)
| |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 78 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 811307 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 6345 |