Jamila Wideman
Jamila Wideman (an haife ta a ranar 16 ga watan Oktoba, shekara ta 1975) Babban lauya ce a kasar Amurka, mai fafutuka, kuma tsohuwar 'Dan wasan kwando. Ita 'yar marubucin John Edgar Wideman ce.
Jamila Wideman | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Amherst (en) , 16 Oktoba 1975 (49 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahaifi | John Edgar Wideman | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Makaranta |
Jami'ar Stanford Amherst Regional High School (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) da Lauya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | point guard (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 61 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 168 cm |
Rayuwar ta ta farko
gyara sasheAn haifi ta Wideman a ranar 16 ga watan Oktoba, a shekara ta 1975. Mahaifinta, John Edgar Wideman, marubuci ne na Afirka kuma farfesa a Jami'ar Brown . Mahaifiyarta, Judith Ann Goldman, babban lauya ce.[1][2]
- ↑ Kroichick, Ron (March 14, 1997). "Two Worlds of Jamila Wideman". SFGate. Archived from the original on 2018-12-15. Retrieved 2018-12-12.
- ↑ "Former Stanford hoopster adds firepower to Israeli team" (in Turanci). 1999-12-10. Archived from the original on 2018-06-25. Retrieved 2018-12-12.