Jamie Hendry (an haifeshi ranar 24 ga watan Yuli, 1985) a birnin London, Ingila. Babban jami'in wasan kwaikwayo ne na Burtaniya, ɗan wasan kwaikwayo, kuma furodusa.[1]

Jamie Hendry
Rayuwa
Haihuwa Landan, 24 ga Yuli, 1985 (38 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta St Paul's School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
IMDb nm9840179
jamiehendryproductions.com

Ilimi gyara sashe

Ya halarci makarantar (Paul's School (London)) A 2006, James Hendry yayi karatu daga jami'ar, Warwick University.

Sana'a gyara sashe

Shekaru kadan bayan kammala karatunsa (James Hendry) ya kafa Jamie Hendry Productions a cikin 2008 bayan ya yi aiki a matsayin mataimakiyar furodusa a West End da Broadway. Ayyukan da ya yi aiki da su sun haɗa da Olivier Award-winning Legally Blonde: The Musical, Let It Be and La Cage aux Folles (2008 West End revival) da manny nore.[2]

A cikin shekara ta 2010, James Hendry yana cikin mutanen da suka zaɓa don The Independent da The Hospital Club 100 mafi tasiri a cikin masana'antu na ƙirƙira.[3] A cikin 2011, James Hendry ya sanar da haɓaka sabon daidaitawar kiɗan The Wind in the Willows tare da littafin Julian Fellowes da kiɗa da waƙoƙin George Stiles da Anthony Drewe.[4] wanda ya ci gaba da tara fam miliyan 1 ta hanyar hada-hadar jama'a ta kan layi.[5] [6]An ci gaba da buɗe kayan aikin a Palladium na London a cikin 2017 kuma an nuna shi a gidajen sinima a duk faɗin Burtaniya. A cikin 2014 [7] da kuma a cikin 2017,[8] Hendry ya kasance cikin manyan dillalai masu tasiri na 100 a cikin masana'antar wasan kwaikwayo ta Burtaniya.

Nasara gyara sashe

The Peter Hepple Award for best Musical gyara sashe

2008 LA Cage aux Folles

2009 Spring Awakening

Best new Musical gyara sashe

2009 La cage aux Follea[9]

2010 Spring Awakening[10]

2011 Legally Blonde[11]

Manazarta gyara sashe