Jami'ar Kwararafa
Jami'ar Kwararafa, tana cikin Wukari, jihar Taraba A Nijeriya.[1][2][3]
Jami'ar Kwararafa | |
---|---|
Education for Total Development | |
Bayanai | |
Iri | jami'a mai zaman kanta |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2005 |
|
Darrusan da ake koyarwa[4]
gyara sasheJami’ar Kwararafa tana gudanar da kwalejoji uku (3), kowace, kwaleji tana da kwasa-kwasan da aka amince da ita.[4]
Abubuwan ƙasan nan sune kwasa-kwasan da suka danganci kwalejin:
Kwalejin,Gudanarwa da Kimiyyar Zamantakewa:
B.Sc akan Accounting
B.Sc akan Tattalin Arziki
B.Sc akan Gudanar da Kasuwanci[5]
B.Sc akan Kimiyyar Siyasa da Harkokin Ƙasashen Duniya
B.Sc akan Public Administration
B.Sc akan Ilimin zamantakewa
B.Sc akan Criminology da Nazarin Tsaro
B.Sc akan Sadarwa cikin al'umma
B.Sc akan Geography
Kwalejin asali da bijirarren kimiyya:
B.Sc akan Biology[6]
B.Sc akan kimiyyar na'ura mai qwaqwalwa
B.Sc akan Statistics
Kwalejin ilimi:
B.Ed akan Gudanar da Ilimi[6]
B.Ed akan Guidance and Counseling
B.Ed akan Human Kinetics and Health Education
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Nigeria's 59 private universities …locations, Vice Chancellors names, websites, dates of establishment". Kukogho Iruesiri Samson. pulse.ng. 22 April 2015. Archived from the original on 22 August 2017. Retrieved 22 November 2015.
- ↑ "Private Universities". National Universities Commission. Retrieved 22 November 2015.
- ↑ "Kwararafa University Wukari". .4icu.org. Retrieved 22 November 2015.
- ↑ 4.0 4.1 "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-30. Retrieved 2023-12-24.
- ↑ https://schoolings.org/list-of-accredited-courses-offered-in-kwararafa-university-taraba-state/
- ↑ 6.0 6.1 https://myschool.ng/classroom/institution-courses/kwararafa-university