Jami’ar Khalifa Babban jami'a ce ta bincike, kirkire-kirkire da kuma kamfanoni masu yawa da ke Abu Dhabi, Hadaddiyar Daular Larabawa . Shugaban Jami'ar Khalifa na yanzu, Farfesa Ebrahim Al Hajri, an nada shi a watan Yulin shekara ta alif dubu biyu da a sherin da hudu 2024 . [1][2]

Jami'ar Khalifa
Bayanai
Iri jami'a
Ƙasa Taraiyar larabawa
Aiki
Mamba na ORCID
Tarihi
Ƙirƙira 2007

ku.ac.ae


Jami'ar tana da yawan ki manin dalibai 5,000.[3]

Ya zuwa shekara ta alif dubu biyu da a sherin da ukku 2023, malamai da ma'aikata sun fito ne daga kasashe sama da 70, kuma ɗalibanta sun ban-ban ta daga kasashe duniya kuma suna da haɗin kai. [4][5]

Jami'ar Khalifa tana da sansanoni biyu an Abu Dhabi - Babban da kuma Cibiyar da Sas Al Nakhl Campus . [6]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Executive Council issues a resolution appointing Ebrahim Saeed Al Hajri as President of Khalifa University of Science and Technology". www.mediaoffice.abudhabi (in Turanci). Retrieved 2024-08-21.
  2. "549 Bachelor, Master's, PhD students of Khalifa University conferred degrees by Nahyan bin Mubarak". wam.ae. May 24, 2023. Retrieved 2024-08-21.
  3. "About Khalifa University". IIE - The Power of International Education (in Turanci). Retrieved 2023-10-10.
  4. "Employees at Khalifa University". kustar.ac.ae. Archived from the original on 2014-06-19. Retrieved 2019-08-06.
  5. "Khalifa University: Courses, Cost, Campus, Accommodation, Admissions & Scholarships". collegedunia.com. Retrieved 2023-10-10.
  6. "SAS AL NAKHL CAMPUS". Khalifa University.