James Oladipo Williams masanin shari'a ne ɗan Najeriya kuma tsohon alkali a babbar kotun jihar Legas. [1] Ya zama alkali a babbar kotun Legas a ranar 1 ga watan Yunin 1975, lokacin mulkin soja kuma ya yi ritaya daga aiki a ranar 22 ga watan Mayu 1987. Shi ne mahaifin Ayotunde Phillips da Oluwafunmilayo Olajumoke Atilade, babban alkalin jihar Legas na 14 da 15.[2]

James Oladipo Williams
Rayuwa
Haihuwa jahar Lagos
ƙasa Najeriya
Mutuwa 1999
Ƴan uwa
Yara
Sana'a
Sana'a Lauya

Manazarta

gyara sashe
  1. Empty citation (help)Emerging dynasties: Retired jurists' children serving as judges. Nigeria.gounna.com. Archived from the original on 26 April 2015. Retrieved on 25 April 2015.
  2. Lagos CJ: Historic succession of two sisters. New Telegraph. Archived from the original on 14 May 2015. Retrieved on 24 April 2015.