James Ogbonna
Farfesa James Chukwuma Ogbonna masanin ilimin Najeriya ne. Shi ne a halin yanzu kuma majagaba mataimakin shugaban jami'ar jihar ta likitanci da ayyuka a jihar Enugu. Ya kasance Mataimakin Shugaban Jami'ar Ilimi[1] a Jami'ar Najeriya karkashin Benjamin Chukwuma Ozumba daga shekarun 2014 zuwa 2019.
James Ogbonna | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar, Jos University of Yamanashi (en) University of Tsukuba (en) |
Matakin karatu | Doctor of Philosophy (en) |
Sana'a | |
Sana'a | biotechnologist (en) da university teacher (en) |
Employers | University of Tsukuba (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba | Makarantar Kimiyya ta Najeriya |
Ya yi digirin farko na Kimiyya a Jami’ar Jos, da digiri na biyu a Jami’ar Yamanashi da PhD a Jami’ar Tsukuba. A watan Fabrairun 2021, Jakadan kasar Japan a Najeriya, Mista Kikuta Yutaka ya karrama shi da sauran jama’a saboda gudunmuwar da suka bayar ga dangantakar Japan da Najeriya da ci gaban al’adu.[2] [3]
A halin yanzu yana da wallafe-wallafen 183 akan ResearchGate.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ University of Nigeria, Nsukka. "The Principal Officers". unn.edu.ng.
- ↑ Daily, Trust. "Nigerian Professors, Students Get Japan's Special Honour". Daily Trust.
- ↑ Vanguard, Nigeria (16 February 2021). "2 Nigerian professors, 7 others get special awards to mark Japanese Emperor's birthday".
- ↑ Research, Gate. "James Chukwuma Ogbonna".