Jamal Akachar
Jamal Akachar (an haife shi ranar 14 ga watan Oktoba, 1982 a Breda ) ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Holland mai ritaya.
Jamal Akachar | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Breda (en) , 14 Oktoba 1982 (41 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Kingdom of the Netherlands (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Aikin kulob
gyara sasheYa fara aikinsa na Ajax, inda ya fara wasansa na farko da FC Groningen a ranar 1 ga ga watan Satumbar na shekara ta dubu biyu da biyu 2002 yayin da yake mai son yin rayuwa a matsayin direban tasi. A watan Yulin 2004 ya bar Ajax ya koma SC Cambuur kuma bayan shekaru 3 a Leeuwarden kungiyar ta sake shi bayan ya kwana a gidan yari bisa zargin sa da almundahana. [1] Ya sanya hannu a cikin Janairu 2008 kwangilar shekaru 3 ta Moghreb Tétouan, amma ya koma Netherlands bayan kulob din ya kasa biyan albashinsa. [2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Cambuur-spits Akachar opgepakt - Trouw (in Dutch)
- ↑ Akachar probeert contract te verdienen in Emmen - Voetbal International (in Dutch)
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Kididdigar sana'a - Voetbal International (in Dutch)