Jam'iyyar Muhalli da Ci Gaba
Jam'iyyar Muhalli da Ci gaba ( French: Parti de l'Environnement et du Développement ), jam'iyyar siyasa ce a ƙasar Maroko.
Jam'iyyar Muhalli da Ci Gaba | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | green party (en) |
Ƙasa | Moroko |
Ideology (en) | environmentalism (en) |
Mulki | |
Shugaba | Ahmed Alami (en) |
Hedkwata | Rabat |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2002 |
Ta biyo baya | Authenticity and Modernity Party (en) |
Dissolved | 2008 |
Tarihi da bayanin martaba
gyara sasheAn kafa jam'iyyar a cikin watan Afrilun 2002. [1][2][3]Wanda ya kafa ta shi ne Ahmed Alami. [3]
A zaɓen 'yan majalisar dokoki da aka gudanar a ranar 27 ga watan Satumban shekarar 2002, jam'iyyar ta samu kujeru 2 cikin 325. A zaɓen 'yan majalisar dokoki na gaba, wanda aka gudanar a ranar 7 ga watan Satumban shekarar 2007, jam'iyyar ta samu kashi 2.9% na ƙuri'u da 5 daga cikin kujeru 325.
An narkar da ita kuma aka haɗa ta cikin Jam'iyyar Gaskiya da Zamani a shekarar 2008.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Moroccan Political Parties". Riad Reviews. Archived from the original on 16 October 2014. Retrieved 10 October 2014.
- ↑ "Organizations". Maroc. 18 April 2013. Archived from the original on 4 February 2021. Retrieved 10 October 2014.
- ↑ 3.0 3.1 Lise Storm (29 October 2007). Democratization in Morocco: The Political Elite and Struggles for Power in the Post-Independence State. Routledge. p. 92. ISBN 978-1-134-06738-1. Retrieved 10 October 2014.
- ↑ Hassan Benmehdi (3 August 2008). "New Moroccan party seen as challenge to Islamists". Magharebia. Casablanca. Retrieved 10 October 2014.